Fava beans

@matbakh_zeinab @cook_20342095
فول وتميس مرا حلو والله ماشاء الله وانتي كمان جربي 👩🍳😋😍
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki juye beans dinki cikin bowl saiki dauraye da ruwa saiki zuba cikin blender kiyi blender nashi bayan kin gama saiki Dora mai wuta ki soya kayan miyan ki bayan ya soyu saiki zuba spices nd Seasoning kadan saiki juya ki zuba wannan beans din kiyi mix ki zuba ruwa kadan saiki rufe for 5mint shikenan ya kammala...
- 2
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Jallof rice with beans
Nayi shi ne Saboda Don najima banyiba Kuma yayi dadi sosai 😋😋😋 HaJaStY's delight -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Potato porrage
Dankali yanada matukar anfani ajiki yanzu lokacin sane saimuyi tasiyanafisat kitchen
-
-
-
-
Kwallon wake (Beans balls)
Ko bance komai b kun san yadda wake yake d amfani sosai ajikin dan Adam kuma gsky ina son wake sosai shyasa nayi amfani da wannan damar n samu wasu hanyoyin sarrafashi kuma yy dadi sosai iyalai n sunyi farin ciki sosai 😋😋😋😀 #FPPC Umm Muhseen's kitchen -
-
-
-
Shinkafa da miyar Dankali
Shinkafa Abar alfarina nidai a rayuwata Ina son shinkafa shiyasa nakan canja launin yadda zanci ta😍😋 Mama's Kitchen_n_More🍴 -
-
-
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15968419
sharhai (3)