Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki hada ingredients dinki a waje daya

  2. 2

    Ki dauraye furarki, ki yanka ayaba da coconut,ki hada duk ingredients dinki cikin blender ki zuba ruwa

  3. 3

    Sae kiyi blending har yayi smooth
    ki sanya kankara.Coconut fura is ready😀

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysha_danmaliki
rannar
Katsina State, Nigeria
Learning🥺
Kara karantawa

Similar Recipes