Homemade Laddoo or Laddu

Chef Uwani.
Chef Uwani. @cook_14144607
Kano State, Nigeria

#kanostate Indian Delicacy

Homemade Laddoo or Laddu

Masu dafa abinci 10 suna shirin yin wannan

#kanostate Indian Delicacy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 tinsDesiccated Coconut
  2. 1/2Condensed Milk
  3. Powdered Milk

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba Condensed milk dinki a nonstick pot ko pan. #In baki da condensed milk kuma baki iya b ki duba recipe dina na Homemade condensed milk 1, 2 or 3

  2. 2

    Ki zuba desiccated coconut dinki akai ki zuba Madarar gari. Zaki rage wata kwakwar a gefe. #Idan baki da desiccated coconut kuma baki iya ba ki duba recipe dina na Homemade desiccated coconut

  3. 3

    Ki rage wuta ki ta juyawa zakiga yana hadewa waje daya. Se Ki sauke ki barshi ya sha iska. Ki shafa mai a hannunki ki dinga diba kina mulmulawa yin iya girman da kike so..

  4. 4

    Ki se kidinga sakawa a cikin sauran kwakwar da kika rage kina juya wa ko ina kwakwarki ta maqale.

  5. 5

    Haka zaki tayi har ki gama

  6. 6

    Aci dadi Lafia. 💞

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef Uwani.
Chef Uwani. @cook_14144607
rannar
Kano State, Nigeria
Cooking is fun... Homemade is the best...
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes