Oat Fruit

Mamu @1981m
Oat fuit nadakyau sosai a jiki, more especially yara nasonshi sosai gashi Yanada dadi, ana iya yinshi don Karin kumallo watau breakfast
Oat Fruit
Oat fuit nadakyau sosai a jiki, more especially yara nasonshi sosai gashi Yanada dadi, ana iya yinshi don Karin kumallo watau breakfast
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Lemun kwakwa da madara
#sahurrecipecontest wannan lemun nada amfani sosai a jiki kuma zai taimakawa mai azumi lokacin sahur domin yana dauke da abubuwa masu amfani sosai a jiki. mhhadejia -
Lemun Grapes
#Ramadan sadaka.Lemun Grapes yana da kyau ga lafiyar jiki yana dauke da sinadaran vit c, haka zalika akwai vitamin A, K, and B complex aciki, yana kare dan adam akan viral da fungal infections. Mamu -
Alawar madara da gulisuwa
#AlAWAInason wanan alawar domin suna da dadi yara nasonshi sanan madara na da anfani sosai ajiki ta fanin lafiya Ummu Ahmad's Kitchen -
Custard mai 'ya'yan itatuwa
Wannan abinshan inayinsa domin yarana, basu cikason cin abinciba , idan nayishi suna shansa sosai domin yanada cika ciki da kosarwa Mamu -
Special pee
Yana da dadi sosai gashi da burgewa a ido, nagaji dayin pizza shiyasa nace bari nayi wani abu daban Mamu -
-
Kunun kwakwa zalla da madara
Ina ta tunanin yau wane kunu yakamata nayi. Kawai sai nace bari nayi kunun kwakwa sai nasa madara kadan aciki kuma yayi dadi sosai wlh TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Alawar madara (kakan dadi)
A gsky Alawar madarar nan tayi dadi sosai kuma gashi sugar baiyi yawa ba munji dadin shi sosai nida iyalai na Umm Muhseen's kitchen -
-
Irish Dublin Coddle
#SallahMeal, Yana da saukin yi kuma yana da dadi ana iyayinsa yazama breakfast ko kuma lunch ko Dinner. Mamu -
Hadin dafaffen gero na musamman
Wannan hadin yanada mutukar dadi da kara lfy. Kana nan yara ma za a iya Basu yana da saurin rike musu ciki. Khady Dharuna -
Mix fruits
Wannan hadin yanada matukar dadi musamman in kanason kwakwa, sannan Kowa yasan kwakwa da dabino sunada amfani jikin mace, haka wannan hadinma akwai dadi ga aikiseeyamas Kitchen
-
-
Wainar semovita
Gaskiya wannan wainar tamin dadi sosai. Ita naci da safe a matsayin karin kumallo Ruqayyah Anchau -
-
Plantain Frittata
#kidsdelight, ana iya yinshi da safe asha da tea,ko Kuma ayima Yara shi, Yanada dadi ga Kuma kyau a jiki. Mamu -
Mango pulp salad
#eidmubarak, Yana da dadi sosai, sannan kuma mutum na iya yinsa a madadin fruit salad dinda akafi sani. Mamu -
Kunun tamba da gyada
Wannan kunun yanada dadi sosai kuma yana gyaran jiki ga Karin lpy. Yara nasonshi sosai.😍😋👨👩👧👦 Zeesag Kitchen -
-
Yar bagalaje (wainar rogo/ kosan rogo)
Abincin karin kumallo me sauki. (Breakfast) Kusan kowa yana sonta. Tana da dadi sosai. D ftn za ku gwada don jin dadin ku.😂😀😃 Khady Dharuna -
Fruit salad
Kayan marmari suna da dadi musamman a hada su waje daya se su baka wani dandano na daban😋😋.ba'a bawa yaro me kiwa Ummu Aayan -
Kunun madara
Kasancewar na tashi ina jin yunwa gashi babu Abu ready da zan ci, kawai sai na dama shi. Kunun yana da dadi yana kuma rike ciki sosai musamman aka zuba dabino akai ana hadawa dashi wajen sha. #kanocookout Khady Dharuna
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16251519
sharhai