Bean salad

fatyma saeed
fatyma saeed @muhfat

Muhfat kitchen

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1h
5 servings
  1. 1 cupWake
  2. Salad option
  3. 1Cucumber
  4. 3Tomato
  5. 1Onions
  6. 3Egg
  7. 3 tbspOil
  8. 1 tspBlack pepper
  9. 1Lemon

Umarnin dafa abinci

1h
  1. 1

    A zuba ruwa a tukunya idan ya tafasa sae a zuba wake cup 1 adafa

  2. 2

    Awanke salad a gyara shi sai a yanka girmanda akeso a aje gefe onion ma ayanka shape dinda akeso tomato ma da cucumber
    egg Daman andafa Shima sai a yanka sai a ajesu gefe

  3. 3

    Azuba oil 3tbsp a kwano sae black pepper 1tsp sae a matsa ruwan lemon Ayi mixing dinsu sae azuba salad a salad akawo wake azuba Ayi style da cucumber, tomato, egg& onion.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fatyma saeed
fatyma saeed @muhfat
rannar

Similar Recipes