Miyar kayan lambu

Na san ba ni na fara yin irin miyar nan ba, amma dalilina na qirqirarshi a kan kaina saboda Babana ne, yana son cous cous da miyar kayan lambu, alayyahu ne ko dai ko wane irin ganye, to wannan miyar dominshi na yi musamman.
Maganar gaskiya kuma sinadarin dandano da na yi amfani da shi a wannan miyar ita ce zan ce kusan sirrin fito da dandanon wnn miyar, mun ci miyar tare da dafaffen cous cous.
Miyar kayan lambu
Na san ba ni na fara yin irin miyar nan ba, amma dalilina na qirqirarshi a kan kaina saboda Babana ne, yana son cous cous da miyar kayan lambu, alayyahu ne ko dai ko wane irin ganye, to wannan miyar dominshi na yi musamman.
Maganar gaskiya kuma sinadarin dandano da na yi amfani da shi a wannan miyar ita ce zan ce kusan sirrin fito da dandanon wnn miyar, mun ci miyar tare da dafaffen cous cous.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Butter chicken
Wannan girki ya samo asali ne daga arewacin qasar hindu tun wajejen shekarun 1950s. Manyan kayan hadinshi shi ne kaza,butter da tumatur, sauran duk qari ne dan fito da dandano na musamman. Na yi wannan girki ne domin kaina. Na tashi tun ina yarinya dalilin kallon fina-finansu na fara sha'awar al'adunsu, yarukansu da abincinsu, wannan yana daya daga cikin abincinsu da nake matuqar so. Afaafy's Kitchen -
Gasasshen kifi da miyar kayan lambu
Wannan kifin na gasashi ne domin Yar uwata da take dauke da juna biyu tun cikin shekarar da ta gabata(ynx Alllah ya sauketa lafiya)ta nuna tana son shi ne sosai shi ne na mata irin wnn....ta nuna jin dadinta sosai,nasan kuma in kk gwada zaku yaba😉👌 Afaafy's Kitchen -
Shinkafa mai kayan lambu da miyar dankali da nama
Hanyar sarrafa shinakafa ce yadda zatayi dadi tare da miya ta musamman. Sannan zaiyi dadi wajen ci yayin sahur saboda zai riqe ciki. #sahurrecipecontest Ayyush_hadejia -
Soyayyiyar shinkafa da lemon mangwaro
#nazabiinyigirkiWannan girki na yishi ne wa Yayata wadda nake bi, lokacin tana da juna biyu ta ce tana kwadayin fried rice, ta ji dadinshi sosai dan har yanzu lokaci lokaci tana ce min tana son qara cin irinta. Abin takaicin dai 😫, yana daya daga cikin girkunan da na dauki hotunansu Daki daki daga farko har qarshe amma yanzu na rasa su sanadiyar lalacewar sdcard dina, 😥abinda ya sa jikina yin sanyi knn na ji duk daura girkin ma ya fita a kaina sbd na fi son saka cikakken recipe da hotuna. Yanzu dai haka zan daurasu ko ba cikakken ba tunda suna da yawa☹ Afaafy's Kitchen -
Taliya da miyar kayan lambu
Sahur na ban wahala, bana iya cin abinci sosai, amman kuma ina matukar son taliya shiyasa nayi wanan hadin da sahur kuma na ci shi sosai, shiyasa zan raba wanan girkin da ku #sahurrecipecontest Phardeeler -
Sauce din kayan lambu da cabbage
Zaki iya cin sauce dinnan da farar shinkafa ko cous cous Afrah's kitchen -
Tuwon semo miyar kuka
Tuwo dai abincin mu ne hausawa Kuma yana da dadi balle ma ace miyar ta kuka ce ba a magana sai an cinye chef_jere -
Faten doya
Faten doya hanya ce ta sarrafa doya yadda zaaci ta da dandano mai dadi tare da ganyayyaki da sauransu. Abinci dana fara wallafawa a cookpad hausa👍😂 #jigawagoldenapron Ayyush_hadejia -
-
Shredded beef sauce
Wannan girki yana da dadi sannan ana cinsa da abubuwa da dama. Kamar shinkafa fara,taliya,cous cous da dae sauransu Afrah's kitchen -
Farantin dankali
#IAMACTIVE #FPCDONE Wannan girkin na dafa shi ne wa kaina,a gurin chops by halymatu naga wani kwando da tayi na doya sai nayi niyyar gwadashi,ni kuma ya kasance bani da doya sai dankali....to dama an san dankali yana da ruwa ba kamar doya ba(kuma sai nayi kuskuren qara barinshi ya kwana cikin ruwa)don haka da nazo yi sai ya bani matsala kwando ba zai yiwu ba shi ne kawai na yanke yin wannan farantin😂(in ya san wata bai san wata ba)to ga sakamakon dai kuskurena a gabanku....mahaifiyata ta yaba min bayan ta ci....da fatan kuam zaku gwada.....a cigaba da dahuwa cikin farin ciki🙌 Afaafy's Kitchen -
Gasashshen naman sa mai kayan lambu
#NAMANSALLAH Wallahi gashin naman nan yayi dadi sosai. Dana ba babana yaci , sai daya ce amma dai wannan siyo wa akayi sai nace A'a. sai yace lallai an fara gano wa sirrin masu gashi. Ku gwada zaku bani labari. Tata sisters -
Miyar dankali da karas
Hhhmmm wannan miyar tayi dadi sosai. 💃💃💃😋😋 TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Dambun cous cous da zogale
#MKK,dambun cous cous abincine me Dadi Wanda baida maiko,anacinshi a marmarce,wasu Kuma nacinshi a matsayin abincin dare ko Rana,me gidana Yana matukar San dambun cous cous Zuwairiyya Zakari Sallau -
Farar shinkafa da miyar kayan lambu
Wanan abinci yana da matukar amfani a jikin d'an Adam yana kara lafiya saboda anyi amfani da kayan lambu ciki uwar gida gwada wanan girki don samun abunda kike bukata😋#katsinagoldenapron @Rahma Barde -
Bhindi masala(miyar kubewa)
Wannan miya shahararriyar miya ce a qasar hindu,mafi buqatuwar kayan amfaninta su ne:kubewa,albasa,tumaturi sai kayan qamshi(spices♨️)an fi cin shi da roti(burodi)samfurin....amma ni na ci tawa da shinkafa ne qasar,yana da dadi sosai...ni da mahaifiyata mun ji dadinshi😋amma yar uwata kamar ta zaneni🤣wai abinci ga dandano har dandano ga qamshi amma na zubawa kayan yauqi😏 Afaafy's Kitchen -
Stir fry cous cous
#sahurrecipecontest Na yini da rashin lafiya har ya zamto babu karfin yin aiki a tattare da ni. Hakan ya sa na kirkiri yin wannan cous cous din mai saukin yi kuma ga dadi a baki. Princess Amrah -
Alkubus na flour
Alkubus abincin gargajiyane kuma yana da dadi sannan ana cinsa da miyar ganye ko jar miya. #kanostate. Afrah's kitchen -
Soyayyiyar shinkafa, kaza mai yaji da hadin koslo/(coleslaw)
Wannan hadin abincine mai kyau saboda ya qunshi nau'in abinci da ganyayyaki aciki sannan yana da dadin ci. #myfavouritesallahmeal Ayyush_hadejia -
-
-
-
Sauces en kayan lambu da nama
Na gaji da cin jar Miya shine nayi wannan sauces en na hada da shinkafa naci Hannatu Nura Gwadabe -
Chocolate da red velvet cake
#nazabiinyigirkiCake nau'i ne na kayan zaqi da ake cewa dessert da turanci. Ana cinshi bayan an gama cin abinci mai gishiri da a samu daidaiton dandano a harshe kuma suna da dadi sosai,sannan ana yinsu dandano daban daban. Na yi wannan cake din ne wa kaina da sauran 'yan gdanmu, amma mu ma ba qa'ida muke bi ba😂mun ji dadinshi sosai.Bayan an gama gasa cake din kamar yadda na yi bayani a qasa kar a yi garajen cireshi daga gwangwani a take, a barshi ya gama hucewa gaba daya dan gujewa fashewa. Afaafy's Kitchen -
Peppe chicken
#Hi Gaskiya Ena son nama a rayuwata musamman na kaza km peppe chicken Yana min dadi a jallop ko shinkafa da wake wannan naci shi da shinkafa da wake. Hannatu Nura Gwadabe -
Miyar dankali da kayan lambu
#kano state #inajin dadin wannan miyar ni da iyalina muna chinta da shinkafa ko couscus Umdad_catering_services -
Shredded liver sauce
Wannan girki yana da dadi ga amfani ajikin Dan Adam. Zaki iya cinshi da shinkafa ko cous cous. #kanostate. Afrah's kitchen -
Blue hawaii
Ga sauki ga dadin yi Babu bata lokaci idan kayi ma baki su rasa wani irin drink ne ka basu Jumare Haleema -
-
More Recipes
sharhai (7)