Miyan alayyahu da naman kaza

Aisha hussain
Aisha hussain @cook_17404722

Wannan miyar akwai dadi ga gina jiki

Miyan alayyahu da naman kaza

Wannan miyar akwai dadi ga gina jiki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti ashirin
Biyu
  1. Alayyahu
  2. Kaza rabi
  3. Attaruhu guda biyar
  4. Albasa babba guda daya
  5. Tumatur guda biyu
  6. Maggi
  7. Gishiri
  8. Kayan kamshi
  9. Mai
  10. Ruwa

Umarnin dafa abinci

Minti ashirin
  1. 1

    Da farko na gyara alaiyahu na na yanka na wanke nasa abintsama na ajiye agefe,sannan nazo na yanka albasa da attaruhu da tumatur na jajjagasu na ajiye a gefe,sannan na gyara kazata na ajiye agefe

  2. 2

    Na zuba kazata a tukunya nazuba ruwa da gishiri d albasa da kayan kamshi narufe ta dahu sannan na zuba kayan miyanda na jajjaga sena zuba mai da maggi da kayan dandano narufe minti goma sunyi

  3. 3

    Sena zuba alaiyahuna na juya sosai sena rufe minti goma yyi sena sauke miyata

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Aisha hussain
Aisha hussain @cook_17404722
rannar

sharhai

Similar Recipes