Butter chicken

Wannan girki ya samo asali ne daga arewacin qasar hindu tun wajejen shekarun 1950s. Manyan kayan hadinshi shi ne kaza,butter da tumatur, sauran duk qari ne dan fito da dandano na musamman.
Na yi wannan girki ne domin kaina. Na tashi tun ina yarinya dalilin kallon fina-finansu na fara sha'awar al'adunsu, yarukansu da abincinsu, wannan yana daya daga cikin abincinsu da nake matuqar so.
Butter chicken
Wannan girki ya samo asali ne daga arewacin qasar hindu tun wajejen shekarun 1950s. Manyan kayan hadinshi shi ne kaza,butter da tumatur, sauran duk qari ne dan fito da dandano na musamman.
Na yi wannan girki ne domin kaina. Na tashi tun ina yarinya dalilin kallon fina-finansu na fara sha'awar al'adunsu, yarukansu da abincinsu, wannan yana daya daga cikin abincinsu da nake matuqar so.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Bhindi masala(miyar kubewa)
Wannan miya shahararriyar miya ce a qasar hindu,mafi buqatuwar kayan amfaninta su ne:kubewa,albasa,tumaturi sai kayan qamshi(spices♨️)an fi cin shi da roti(burodi)samfurin....amma ni na ci tawa da shinkafa ne qasar,yana da dadi sosai...ni da mahaifiyata mun ji dadinshi😋amma yar uwata kamar ta zaneni🤣wai abinci ga dandano har dandano ga qamshi amma na zubawa kayan yauqi😏 Afaafy's Kitchen -
Nariyal(coconut)ladoo
Daya daga cikin alawowin da suka samo asali daga kudancin qasar hindu amma na asali ba irin wannan bace daga baya ne aka sake qirqira💓🥥 Afaafy's Kitchen -
Lemon moctail na shudin (blue)curacao 😫💃
Wannan lemo na musamman ne da labarin qayatarwarshi ya samo asali daga wjn yar uwa ta musamman....Maryama's kitchen ♥️ Afaafy's Kitchen -
Miyar kayan lambu
Na san ba ni na fara yin irin miyar nan ba, amma dalilina na qirqirarshi a kan kaina saboda Babana ne, yana son cous cous da miyar kayan lambu, alayyahu ne ko dai ko wane irin ganye, to wannan miyar dominshi na yi musamman. Maganar gaskiya kuma sinadarin dandano da na yi amfani da shi a wannan miyar ita ce zan ce kusan sirrin fito da dandanon wnn miyar, mun ci miyar tare da dafaffen cous cous. Afaafy's Kitchen -
Gasasshen naman rago(tsire)
Tsire daya daga cikin abincin siyarwa na hanya ne da ahalina suke matuqar qauna(a taqaice dai duk wani nama😂)to an zo da nama ne da yawa da za ayi amfani ni da yar uwata a dakin girki tace gsky ya kamata ayi gashi,ni kuma nace biryani za ayi ta dage qarshe na sakar mata,ga sakamakon hkn a gabanku😁❤ Afaafy's Kitchen -
Chocolate da red velvet cake
#nazabiinyigirkiCake nau'i ne na kayan zaqi da ake cewa dessert da turanci. Ana cinshi bayan an gama cin abinci mai gishiri da a samu daidaiton dandano a harshe kuma suna da dadi sosai,sannan ana yinsu dandano daban daban. Na yi wannan cake din ne wa kaina da sauran 'yan gdanmu, amma mu ma ba qa'ida muke bi ba😂mun ji dadinshi sosai.Bayan an gama gasa cake din kamar yadda na yi bayani a qasa kar a yi garajen cireshi daga gwangwani a take, a barshi ya gama hucewa gaba daya dan gujewa fashewa. Afaafy's Kitchen -
Miyan kuka
Miyan kuka miya ce data samo asali daga arewacin nigeria, sannan shi kansa ganyen kuka yana da matuqar amfani a jikin dan adam. Ayyush_hadejia -
Shinkafa Da Wake A Zamanacce😜(Garaugarau)
Shinkafa da wake abinci mai tarin asali tun daga zamanin iyaye da kakanni,yana da matuqar dadi ga riqe ciki🤗da zamani yazo sai yh zamanattashi ake sanya masa kayan lambu da sauran su. Ni da iyali nah muna matuqar son wake da shinkafa bare mai gida nah indai nayi masa tana qayatar dashi😘😁#Garaugaraucontest Ummu Sulaymah -
Pepper Chicken
#yclass Wannan girkin na musamman ne,Ina matuqar son pepper chicken 😋😋 Hadeexer Yunusa -
Cake mai tabin strawberry
Wannan cake asali wajen Maryama's kitchen na ganshi ta yi cupcake da recipe din. Na yi qare-qare a nawa, kamar na kala da cream....amma dai gaba daya yabawar tata ce.Na yi girkin ne tun watan agustan 2020,dalilin kwadayi irin na lokacinnan na wata😁cikin dare har na kwanta na tashi na yi,ban samu damar daurawa ba sai yanzu.....Babbar sadaukarwa ga Bint's Cuisine💕 Da Maman Jafar🤗💕na gode muku na kuma yi kewarku da cookpad duka. Afaafy's Kitchen -
Faten doya
Faten doya hanya ce ta sarrafa doya yadda zaaci ta da dandano mai dadi tare da ganyayyaki da sauransu. Abinci dana fara wallafawa a cookpad hausa👍😂 #jigawagoldenapron Ayyush_hadejia -
Biskit me dandanon bota
#garaugaraucontest Wallafa girki na a Shafin Cookpad Hausa na farko kenan. Biskit kala kala ne., daya daga ciki shine me dandanon butter. Na fara Wallafa shi saboda da dadinsa. Chef Uwani. -
Butter cookies (yanayin narkewa😫♥️)
Wannan shi ma daya daga cikin girkunan maryama's kitchen ne da na dade da adana shi ina son gwadawa,duk da da nazo yin nawa na danyi sauye sauye da ya qara armasar da girkin🤩za a iya cin wnn abu da safe a hada da zazzafan coffee ko kuma duk sanda aka so tare da sassanyan moctail😉kamar yadda nima nayi Afaafy's Kitchen -
Grilled tilapia fish /gasashshen kifi karfasa
Gaskia gashin wannan kifi yana da dadi musamman ace irin sa kika samu, saikin gwada kawai Ayyush_hadejia -
Fettuccine16 Jallof
😂karon farko knn da na fara ganin irin taliyar nan,farko na tsayq jajantawa kaina daga baya kuma na saki jiki da ita har na shirya wannan daddadan girkin,dadi ba a mgn🤗 Afaafy's Kitchen -
-
Shawarma
#SHAWARMAShawarma na daya daga cikin abinda nakeso kuma nafison in yita da kaina ta fiyimin dadi. Rahinerth Sheshe's Cuisine -
Soyayyiyar shinkafa da lemon mangwaro
#nazabiinyigirkiWannan girki na yishi ne wa Yayata wadda nake bi, lokacin tana da juna biyu ta ce tana kwadayin fried rice, ta ji dadinshi sosai dan har yanzu lokaci lokaci tana ce min tana son qara cin irinta. Abin takaicin dai 😫, yana daya daga cikin girkunan da na dauki hotunansu Daki daki daga farko har qarshe amma yanzu na rasa su sanadiyar lalacewar sdcard dina, 😥abinda ya sa jikina yin sanyi knn na ji duk daura girkin ma ya fita a kaina sbd na fi son saka cikakken recipe da hotuna. Yanzu dai haka zan daurasu ko ba cikakken ba tunda suna da yawa☹ Afaafy's Kitchen -
Alkubus
Wannan shine karo na farko da na tabayin alkubus ku alhamdulillah ya fito da kyau kuma yayi dadi duk da cewa yara sunche beji gishiri ba 😅Na sadaukar da girkin nan ga duk yan Cookpad Hausa only amma 😎😃 Jamila Ibrahim Tunau -
Chicken biryani
Wannan girki adalinsa na India ne, akwai dadi sosae iyalina sunji dadin shi. Afrah's kitchen -
Miyar ogbono
Miya ce da ta samo asali daga jihar Edo,suna ji da ita....akwai hanyoyi da yawa da ake bi wajen yin miyar,ga daya daga cikinsu🧚♀️💓 Afaafy's Kitchen -
Super crispy onion ring
Wanann ne karo na farko danataba yinsa kuma yarana sunji dadinsa sosai nima naji dadinsa sosai. Meenat Kitchen -
Hadin dankalin salad
Wato abinda yake akwai shi ne na tsallake sati daya ban daura girki ko daya ba sakamakon barin gari da nayi raka mahaifiyata asibiti a zaria bana son sake rasa wani sati yasa na qirqiri wannan sassauqan abinci,ba wahalar yi kayan yinshi baya wahalar samu🤗 Afaafy's Kitchen -
Soyayyiyar shinkafa, kaza mai yaji da hadin koslo/(coleslaw)
Wannan hadin abincine mai kyau saboda ya qunshi nau'in abinci da ganyayyaki aciki sannan yana da dadin ci. #myfavouritesallahmeal Ayyush_hadejia -
-
Kosai mai zogale
#kosairecipecontest.Saboda amfanin zogale a jikin dan Adam kama daga maganin gyambon ciki,typhoid da malaria na zabeshi domin ya zamo ganye cikin sinadaren da zanyi amfani dashi a cikin wannan girki nawa. Kwai da bakar hoda na kara wa kosai laushi da ke bayarda dadi na musamman.Dalilin wannan a koda yaushe na ke cike da marmarin kosai ba tare da gimsheni ba.Da fatar mai karatu zaya ji dadinsa bayan biyar wannan hanyoyin da zanyi bayani akai domin sarrafa kosai.Ayi girki cikin nishadi. fauxer -
Gasasshen kifi da miyar kayan lambu
Wannan kifin na gasashi ne domin Yar uwata da take dauke da juna biyu tun cikin shekarar da ta gabata(ynx Alllah ya sauketa lafiya)ta nuna tana son shi ne sosai shi ne na mata irin wnn....ta nuna jin dadinta sosai,nasan kuma in kk gwada zaku yaba😉👌 Afaafy's Kitchen -
Chicken Shawarma
#SHAWARMA. Iyalaina sunji dadin vegetables shawarma shiyasa yauma nayi masu amma saina canja musu nasa naman kaza aciki domin jin dadinsu, idan nace zansake yimusu vegetables shawarma ba lallai bane ta kayatar dasu amma canjin yanayin abinchi a iyali yanasa koda yaushe su dunga dokin cinsa. Meenat Kitchen -
Dan wake
Danwake yasamo asalina daga iyaye da kakanni tun zamanin mahaifa a kasarmu ta hausa..abinci ne Wanda mafi yawanci hausawa ne keyinshi.Dan wake ya kasance daya daga cikin abincikana Wanda nafiso shiyasa nace nari nayi amfani da wannan dama domin na koyawa yan uwa yanda nakeyin nawa danwaken don karuwarmu duka...gashi baida wahalan yi a lokaci kadan anyi angama...sai kun gwada zakusan na kwara😋#danwakecontest Rushaf_tasty_bites -
Dalgona cookies
Wannan biskit na yishi ranar farko da aka saka dokar hana fita a kano.Da farko nayi niyyar yin dalgona coffee ne wanda ake yayi a daidai lkcn,to gsky lokacin zuciyata bata kwanta da yinshi ba saboda ina tunanin zai yi daci,har na fara sai kuma na canza ra'ayina zuwa biskit saboda dama nayi kewarshi kwana biyu,nayi amfani da nescafe din da na buga ne da sauran butter cream da nayi amfani dashi kwana hudu kafin yin biskit din #FPPC Afaafy's Kitchen
More Recipes
sharhai (10)