Hadin naman samosa

Afaafy's Kitchen
Afaafy's Kitchen @mohana10
Kano

🍜💯👌

Hadin naman samosa

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

🍜💯👌

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15 minti
5 yawan abinchi
  1. Rabin kilo na niqaqqen nama
  2. cokaliGarin citta rabin qaramin
  3. Niqaqqen Albasa da Attaruhu
  4. cokaliGarin masoro rabun qaramin
  5. Dunqulen sinadarin dandano(yadda kk so)
  6. Ganyen parsley
  7. Curry

Umarnin dafa abinci

15 minti
  1. 1

    Da farko zaki juye niqaqqen namanki a cikin tukunya ki dorashi kan wuta kiyi qasa da wuta sosai ki rufe,bayan minti 2 sai ki duba ki juyashi ki zuba garin citta da masoro,sinadarin dandano da curry

  2. 2

    Sai ki zuba niqaqqen albasa da attaruhu ki juya,ki dan zuba ruwa kadan ki rufeshi ya qara dahuwa sosai har ruwan ya tsotse sai ki saka ganyen parsley ki juya ki kashe wutan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afaafy's Kitchen
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes