Miyar ogbono

Afaafy's Kitchen
Afaafy's Kitchen @mohana10
Kano

Miya ce da ta samo asali daga jihar Edo,suna ji da ita....akwai hanyoyi da yawa da ake bi wajen yin miyar,ga daya daga cikinsu🧚‍♀️💓

Miyar ogbono

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Miya ce da ta samo asali daga jihar Edo,suna ji da ita....akwai hanyoyi da yawa da ake bi wajen yin miyar,ga daya daga cikinsu🧚‍♀️💓

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
5 yawan abinchi
  1. Cokalibiyu na garin ogbono
  2. 100 ggogaggiyar ku6ewa
  3. Iru(daddawar yarabawa)
  4. 50 gganda
  5. 50 gstock fish
  6. Kofi 1/3 na manja
  7. Cokaliuku na cray fish
  8. 50 gganyen ugwu
  9. Rabin kofi na kayan miya(niqaqqe wnd ya hada Albasa da attaruhu)
  10. Sinadarin dandano
  11. Ruwa kofi biyu

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Da farko zaki gyara gandarki ki yakata yadda kike son girmanta,ki wanke stock fish ki hadasu tare ki tafasa suyi laushi

  2. 2

    Idan ruwan ya tsotse zaki iya amfani da ruwan tafashen nama ko fari ki zuba cikin tukunyar,ki saka daddawarki ciki da sinadarin dandano

  3. 3

    Sai ki saka manja,kayan miya da garin cray fish ki barshi ya tafaso

  4. 4

    Sai ki saka gurzajjiyar ku6ewarki ki kada,ki qara da garin ogbono ki kada ki bashi minti daya,sai ki saka ganyen ugwu a ciki ki barshi ya dahu na minti uku

  5. 5

    Daga nn an gama👏...za a iya ci da duk abinda ake so,amma yafi dadi da tuwon alkama a hausance😉

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afaafy's Kitchen
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes