Tea Spice

R@shows Cuisine @rashows_5946
Tea Spice by rashows cuisines Wanna hadin kayan shayin Yana da dadi sosai,da Kara armashi ga kamshi me gamsarwa,mu guji dafa shayi batare kayan dandano masu Kara armashi da da natsuwa. #ichoosetocook #nazabiinyigirki
Tea Spice
Tea Spice by rashows cuisines Wanna hadin kayan shayin Yana da dadi sosai,da Kara armashi ga kamshi me gamsarwa,mu guji dafa shayi batare kayan dandano masu Kara armashi da da natsuwa. #ichoosetocook #nazabiinyigirki
Umarnin dafa abinci
- 1
Atanaji kayan Hadi kamar haka,sai ki barza ki ki basarsu haka kina diba,
- 2
Kina Zuba yayi dafa shayi.Asha dadi lfy☕
- 3
(Get all ingredients,grind it or leave it like that,get small portion and use to boil it tea).
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Herbal tea
Mijina yanason tea sosai shiyasa nake masa irin wannan sabida kara lafiyarsa Safmar kitchen -
-
Doum palm Tea
@yarmama and jamila tunau did it and I said let me give it a try and guess what we all enjoyed it Jamila Hassan Hazo -
-
-
-
Shayi
Maigidana yana mutukar son shayi wanda yaji kayan kamshi shiyasa bana rabo dashi Hannatu Nura Gwadabe -
Shayin Goruba
Yana taimaka Sosai wajen magance cuwuka kadan daga ciki sune Hawan jini da jiri sauran bayani mu hadu a PC. Yar Mama -
-
-
Lemon grass juice
Wannan lemu yay dadi sosai gashi yana kara lafiya gashi kuma natural lemu ne dadi a baki ga gyara jiki da kara lafiya #lemu @Rahma Barde -
-
Spicy tea
hadin wqnnan shayi hadi ne mai kara lfy don yana maganin hawan jini,ciwon suga da sauran su,yana kuma wartsakkar da gajiya ga kuma dadi a baki.Ba zaka san tym din da zaka shanye flask daya na wannan tea din bamama's ktchn
-
Cucumber juice
Wana hadin cucumber baa sa mai sugar sana yawa shanshi yana rage kiba da tumbi Maman jaafar(khairan) -
-
-
Herbal tea
Wnn nau'ikan shayin nida iyalaina muna matuqar sonshi sosai snn yanada amfani kala² ...yana gyara murya da wanke brain cox it's contain mint ,ginger & honey @Tasneem_ -
-
-
-
Fruit Tea
#kanostate #drinks wannan wani hadin shayin kayan itatuwa ne me gina jiki sosai . Ummuzees Kitchen -
Black tea
Bana iya buda baki da komai in bada ruwan shayi ba saboda matikar tasirin ruwan zafi ajikin dan adam. Uwargda kiyi kokari sabawa da shan ruwan zafi yayin buda baki, don samun cikakkiyar lapia. Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
-
Zoborodo me kayan qamshi🍷
Zobo abun sha ne me amfani sosai a jiki kaman rage hawan jini da sauransu har lipton dinsa anayi ana shansa kaman shayi saboda tarin amfani da yake dashi..asha dadi lafiya🍷🥤 Zainab’s kitchen❤️ -
Hadin shayi
Hmmm ai wannan hadin baa magana, kamshi a hanci, dadi a baki sannan yayi amfani a jiki ZeeBDeen -
-
Parpesu mai ridi
#parpesucontest# Wannan hadin parpesu ne na musamman danayi,domin k'aruwar ingancinsa ajikin mu,wannan had'in nada amfani sosai,musamman ga iyaye mata masu jego yana taimaka masu sosai.Sobada anyi shi da kayayyan kamshi masu inganci ga jikin mu,ga kuma ridi, shima yana da inganci.Zanso ace kun gwada wannan kalar parpesun. Salwise's Kitchen -
-
Lemon mangwaro
Yana da dadi sosai ga kara lafiya a jiki kasancewar kayan da akayi amfani dasu du namu ne na gida. ummusabeer -
Shayi na musanman
Wannan shayin yana da matukar amfani ajikin dan adam kuma yana rage jiki sannan yana maganin cututtuka dabandaban TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16553685
sharhai (4)