Black tea

sharhi da aka bayar 1
Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies @cook_15630641
Gombe State

Bana iya buda baki da komai in bada ruwan shayi ba saboda matikar tasirin ruwan zafi ajikin dan adam. Uwargda kiyi kokari sabawa da shan ruwan zafi yayin buda baki, don samun cikakkiyar lapia.

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Lemon grass
  2. Lipton strawberry
  3. Citta
  4. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hade dik kayan shanyi da na ambata acikin tukunya kisa ruwa,sugar, ki daura awuta ki barshi yayi ta nuna ahankali, baya minti 30 sai ki sauke

  2. 2

    Ki juye acup kisha, iya da matikar amfani

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
rannar
Gombe State

Similar Recipes