Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki yan biredin ki a tsaye ki raba shi biyu
- 2
Sai jajjaga attarugun ki da albasa ki fasa kwai kisa Maggi da gishiri ki kada shi
- 3
Sai daura kaskon soya kwai ki zuba mai sai ki kawo kwai zuba ba'a so asa mishi wuta sosai
- 4
Sai ki kawo biredin ki da kika raba biyu ki kife shi acikin ruwa kwan kina diban ruwan kwai kina shafawa biredin ta baya
- 5
Sai ki bari ya kama jikin shi sai ki juya bayan shima ya kama jikin shi kamar yadda ake soya kwai in kika tabbata koina yayi sai dauko bangare daya na biredin ki rufe zai dawo kamar busandi daya
- 6
Sai ki cireshi ki yanka kamar pizza
- 7
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Gasasshen biredi
Akwai dadi sosai musamman aci da safe,ko kuma a saka ma yara suje makaranta dashi 😋😋😋 Mrs Maimuna Liman -
-
-
-
-
-
-
-
Gasashen biredi
Wannan yana da sauki musamman idan baka da tosta abun gashe saikiyi haka aci lapia gadadi gasauki😋😋Maryam Kabir Moyi
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Gasashiyar biredi Mai nama(toasted bread)
Huuumm girke ne Mai Dadi😋ga saukin sarafawa 👌😊 Ashmin Kitchen 😋🍜 -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16562003
sharhai