Biredi me kwai daga Amzee’s kitchen

Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
kano

Yanada dadi baya ginsa yarana sunasonshi Sosa

Biredi me kwai daga Amzee’s kitchen

Yanada dadi baya ginsa yarana sunasonshi Sosa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 10Biredi me yankayanka guda
  2. 5Kwai guda
  3. 2Maggi guda
  4. 1Albasa karama
  5. 4Attaruhu guda
  6. Ginger nd garlic
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki dakko abin suya kisa a wuta sai ki jera burodin akai kidan gasa na minti uku

  2. 2

    Sai kifasa kwai a bowl kisa maggi kiyi greeting albasa da attaruhu kizuba akan kwan kisa citta da tafarnuwa sai ki kada sosai

  3. 3

    Sai ki dora kasko a wuta ki dan diga mai kadan idan yayi zafi sai ki dinga tsoma bread din acikin kwai kina sawa a kasko in kasan ya soyu sai ki juya daya barin inyayi saiki sauke

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
rannar
kano

sharhai

Similar Recipes