Sweet potatoes and egg source

Khulsum Kitchen and More
Khulsum Kitchen and More @cook_35010009
Kano state,ladanai hotoron arewa

#cks Na sarrafa shi ne yadda zai bani wani girki na daban kuma nasamu

Sweet potatoes and egg source

#cks Na sarrafa shi ne yadda zai bani wani girki na daban kuma nasamu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hr
6 servings
  1. Dankali manya kar guda biyar
  2. 10eggs
  3. Seasoning powder
  4. Attaruhu da albasa
  5. Salt
  6. Veg.oil
  7. Green piece & carrot
  8. Garlic and ginger

Umarnin dafa abinci

1 hr
  1. 1

    Zaki fere dankali ki ki yankashi yadda kike so sai ki samu tukunyarki da kikeyin danbu ko ku ma kisamu tukunyarki ki zuba dankalinki ki saka Maggi da gishiri kadan ki turarashi ba dafawa zakiyi ba

  2. 2

    Idan ya nuna sai ki dauko fry pan dinki ki daura akan wuta ki zuba mai sai fasa kwai a bowl dinki

  3. 3

    Ki yanka albasa ki dansa attaruhu kandan sai kina saka dankalin acikin ruwan Kwan kina soya harki gama suyan

  4. 4

    Sannan ki Maida tukunyarki akan wuta sai ki zuba mai kadan sai ki zuba albasa da garlic and ginger ki soya kadan

  5. 5

    Sannan ki zuba attaruhun ki sai ki saki yayyanka albasa ki zuba sannan ki zuba green piece da carrot dinki

  6. 6

    Sannan ki zuba kwai kiyi ta juyawa har ya hade jikinsa sannan kisa curry and seasoning powder sai ki sauki

  7. 7

    Sai ki dauko karamin tukunyarki ki zuba green piece da carrot da kika gyara ki dafasu idan ya nuna sai ki tace

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khulsum Kitchen and More
rannar
Kano state,ladanai hotoron arewa
I am a catera and I love to cook and create recipe of my own
Kara karantawa

Similar Recipes