Danwaken flour

Narnet Kitchen @Ayshabamally11
Inasan danwake ko breakfast ko lunch 🥗 ko dinner dai kuma akwai dadi🤤
Danwaken flour
Inasan danwake ko breakfast ko lunch 🥗 ko dinner dai kuma akwai dadi🤤
Umarnin dafa abinci
- 1
Na tankade flour naxuba a bowl nasa kuka da kanwa dana jiqata naxuba naxuba ruwa nai mixing sosai
- 2
Ya hade yayi taushi haka, nasa ruwa a tukunya yayi xafi ina diba ina sakawa nagama sakawa na rufe idan kunfan farko ya taso
- 3
Saika bude kadan barshi saina qara rufewa na biyu ya qara tasowa na bude shikenan yayi
- 4
Nai serving a plate tareda latus tomato 🍅 onion 🧅 oil maggi ga yaji na a gefe aci dadi lfy😋
- 5
Sai nasamu bowl tareda ruwan sanyi aciki na tsame duka naxuba a ruwan sanyin,
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Danwaken flour
#Dan-wakecontest.ina mutukar kaunar danwake inason na cishi da man kuli da dafaffen kwai da salak ko kabeji yanamin dadi sosai rukayya habib -
Danwaken filawa
Kowa dai yasan yadda danwake ke da farin jini a arewa. Ba sai na gayawa muku irin dadinsa ba😋 Fatima Ahmad(Mmn Adam) -
-
-
-
-
Danwaken flour
Hmm wannan danwaken bamagana. Yayi dadi sosai. Sai kingwada sannan kibani lbri😋😋 TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Danwaken wake da semonvita
Yana da dadi yai fi na fulawa dadi gaskiya ina son danwake so sai Maryamaminu665 -
-
-
Danwaken fulawa da zobo
Wannan hadin akwai dadi sosai sai an gwada akan san na kwarai #amrahbakery Fatyma nuradeen(Ya'anah) -
-
-
-
-
-
Danwaken fulawa
#danwake contest badai dadiba dankuwa iyalina suna Sansa sosai ga sha nishadi . hadiza said lawan -
-
Shinkafa da wake(garau-garau)
Wannan yar gargajiyace ba wani Parboiling sae dadi kuwa🤤🤤🤤 hafsat wasagu -
-
-
-
Dan wake
#. Akoda yaushe yarana suna son danwake don haka Nike cike da nishadi aduk lokacin yinsa . Ga sulbi ga dadi. Zahal_treats -
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16675833
sharhai