Dan wake

Zahal_treats
Zahal_treats @Zahal
Abuja

#. Akoda yaushe yarana suna son danwake don haka Nike cike da nishadi aduk lokacin yinsa . Ga sulbi ga dadi.

Dan wake

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

#. Akoda yaushe yarana suna son danwake don haka Nike cike da nishadi aduk lokacin yinsa . Ga sulbi ga dadi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Filawa
  2. Ruwan kanwa
  3. Kuka

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki dauko garin danwake ki zuba cikin Yar roba ko kwano

  2. 2

    Sannan ki dauko ruwa kanwa kopi daya ki zuba cikin garin kina chakudawa har sai ya hade sosai

  3. 3

    Anason ki barshi a rufe na minti biyu zuwa biyar

  4. 4

    Sai ki saka abin diba ko chibi ko kiyi anfani da hannunki( yatsunki kenan.kina jefawa cikin tapasasshe ruwa har sai ya dahu.

  5. 5

    Shikenan sai ki kwashe Dan wakenki cikin mazubi ki dauraye

  6. 6

    Daga Nan sai ki zuba cikin plate kisaka yaji da kayan lambu,Maggi da man kuli

  7. 7

    Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zahal_treats
rannar
Abuja
There’s power in cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes