Awara

#omn Ina da waken suya a ajiye na tsawon wata biyu,shine nafito dashi inyi wannan challenge din.
Awara
#omn Ina da waken suya a ajiye na tsawon wata biyu,shine nafito dashi inyi wannan challenge din.
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko na gyara wakena,sannan na jika wakena na tsawon minti 15,
- 2
Na jefa ungurnu kadan aka kaimin Nika,ana markadowa na diga manja,na tacceshi.nadaura awuta danya tafaso.
- 3
Nasa tsamina aciki najuya.yana tafasowa najuye ciki,Yana hadewa na kwashe nadaure abu.na ajiye yatsane sai yankawa.
- 4
Kafin yataso na jajjaga tarugu na,na kwashe na Zuba ruwa kamar kofi daya,
- 5
Inya soyu sama sama,ki Kara sauran Albasa,sai kifure na mintoci.
- 6
Bayan ya tsane,sai ki yanka girman da kikeso,dama kin jika ruwan maggi da kishi kadan akwano,ki sawa aruwan maggi kina cirewa kinasawa amai me zafi,kusiya
- 7
Miyar*
Ki Zuba Albasa da Mai awuta,yafara so yuwa kadan,ki Zuba jajjagenki,kisa,maggi da Spices da Curry, - 8
Na yanka cabbage da gurji na hada,aci dadi lfy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Faten shikafa
#omn. Na Dade ina ajiye da sauran tsakin shinkafa(kusan shekara 1 kenan) Wanda na bayar a barza min saboda dambu to se megida ya siyo min shinkafar dambun shine na ajiye wannan.jiya na fito dashi Dan nayi wannan challenge din Kuma se naji fate-fate nake Sha'awar ci shine Ummu Aayan -
-
-
Awara
Nida iyalaina munkasance munason cin awara amma kuma bantaba gwadawaba sai wannan karon kuma alhmdllh nayishi yanda yakamata kuma munci munmore TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Awara
Me gidana y kasance yn son awara sosae sae n tmby shi me zamu Yi n Buda baki yace awara nace toh .Ada gsky sae dae n bada aikatau ayi min ko n siya danya n soya Amma yau nace Bari Nima dae na gwada yin awarar nan da kaina .... Finally ga awara Nan ta fito gwanin sha'awa💃 Zee's Kitchen -
Kosan wake
#Omn,,,, inada wannan waken ya dade ajiye tsawon watanni uku sae ynx nace bari in juyeahi inyi kosae hafsat wasagu -
Amala with egushi soup
#OMN! Inada garin amala ya dade sosai yana ajiye sai yanxu na tuna na fito dashi. Narnet Kitchen -
Miyar ganye (Vegetable soup)
#omn Daman inata iru wato daddawan yarbawa a fridge yafi wata hudu banyi anfani dashi ba shine na fidda shi yanzu nayi anfani dashi a wannan challenge din duk abinda nayi anfani dashi a wannan miyan fresh ne. Kamshin miyan nan ba a magana. Wannan na alayyahu kadai nayi zansa Dayan recipe na wadda nayi da ughu leave sai aci da tuwo. Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
-
-
Awara da kwai
Ko kin San edan kk ajiye awara a fridge duk sanda xk Yi amfani da eta kk sake tafasa ta tana dawowa kamar sabuwa kamar a lokacin aka tafa? Edan baki sani b ki gwada Yar uwa #gargajiya Zee's Kitchen -
Miyan taushe
Wannan miya nayishi saboda challenge ne saboda inata tunani me nake dashi wanda ya dade a fridge Sai na tuna inada nikakken kayan miya a freezer yafi 1 month nace bari nayi amfani dashi a challenge hmmm wannan miya duniya ne #OMN Amcee's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
Dan wake
Hadin danwake mai Karin lapia da kuzari yayi dadi sosai naci na tande plate. #danwakecontest Meenat Kitchen -
Alkubus
#OMN Ina Da Garin Alkama Fida Da wata daya yanxu shine Nadauko nayi anfane dashi. Raulat Halilu -
-
-
Awara da kwai fingers
Ina san wannan hadin na awara da kwai,musamman na hadashi da juice me dadi Zara's delight Cakes N More -
Macaroni salad 🥗
#omn. Ina da bama kusan wata 6 a fridge shi ne yau na dakko nayi macaroni salad da ita. alhamdulillah munji dadin sa Ummu Aayan -
Basmati rice and stew with chicken source
#omn Inada ragowan basmati rice da ya kwana biyu a kitchen Dina shine na fito dashi na girka Khulsum Kitchen and More -
Plomb
#pantry Dama Ina da komai na a ajiye Kuma inason canji a baki nayi wannan kawai Kuma Dadi 😋 baa mgn Zyeee Malami -
Awara
🇳🇬 HAPPY INDEPENDENCE DAY NIGERIA MAY ALLAH MAKE OUR COUNTRY PEACEFUL AND GREAT AGAIN 🇳🇬 Jamila Ibrahim Tunau -
Kalalla'ba
Flour na ya dade ajiye for almost 3month saboda nayi tafiya ynx kuma na dawo sai nayi wainar fulawa dashi Kabiru Nuwaila sani -
Dumamen tsire (Leftovers suya)
Bayan mun ci mun koshi se na saka ragowar a fridge bayan kwana 2 Ina jin kwadayi se na dakko na dumama Ummu Aayan -
Awara pie
Shi waken suya Yana qara lafiya a jiki sannan gashi an sarrafashi da kwai. Wata miyar sai a makwafta. Walies Cuisine
More Recipes
sharhai