Doughnut

Maimunah yahaya Abubakar
Maimunah yahaya Abubakar @cook_37868776

Omn# Na dade ina ajiye da flour for more than a months, so i decide to fry doughnut cos am carving for it.

Doughnut

Masu dafa abinci 8 suna shirin yin wannan

Omn# Na dade ina ajiye da flour for more than a months, so i decide to fry doughnut cos am carving for it.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupsFlour
  2. Sugar 1cup or to taste
  3. Butter 250. (1 simas)
  4. 5Eggs
  5. 1 tablespoonYeast
  6. 1/2 cupPowered milk
  7. 2 bottlesG/oil
  8. 1 tspBaking powder
  9. 1 tspSalt

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Mix butter, sugar, egg, yeast, baking powder, milk nd salt waje daya kita juyawa har sai sugar ya narke.

  2. 2

    Ki zuba warm water 2 cups ki juya ki kawo flour ki kwaba ya kwabu sosai.

  3. 3

    Make sure ya hade jikinshi sosai kiyi making dough, ki bugashi for like 40 min, leave it for 1 hour ya tashi.

  4. 4

    Sai ki murza ki fitar da shapes din doughnut

  5. 5

    Ki sa mai a wuta ki soya

  6. 6

    Note

    Doughnut needs medium heat, kada ki cika wuta, idan kika cika wuta ciki baxai soyu ba.
    Idan kikasa low heat zai sha miki mai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maimunah yahaya Abubakar
rannar

sharhai

Similar Recipes