Rice nd beans

Maimunah yahaya Abubakar
Maimunah yahaya Abubakar @cook_37868776

#wake Shinkafa da wake duniyane 😂

Rice nd beans

#wake Shinkafa da wake duniyane 😂

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa kofi 3
  2. Wake kofi 1
  3. Oil
  4. Yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke wakenki ki dafashi
    Bayan yyi daidai

  2. 2

    Saiki zuba shinkafaki
    Ki barsu su dahu

  3. 3

    Bayan sun dahu ki xuba a plate ki kawo soyayyen manki da yaji ki xuba

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maimunah yahaya Abubakar
rannar

Similar Recipes