Shinkafa da wake..garaugaru

Shamsiya sani
Shamsiya sani @cook_16332845

Dafa shinkafa da wake kala kala ne,indan kina so zakiya dafa wake dabam shinkafa dabam ko ki hada kiyi musu dahuwa biyu,ko ki hada kiyi dahuwa daya duk yanda kk so..#garaugraucontest.

Shinkafa da wake..garaugaru

Dafa shinkafa da wake kala kala ne,indan kina so zakiya dafa wake dabam shinkafa dabam ko ki hada kiyi musu dahuwa biyu,ko ki hada kiyi dahuwa daya duk yanda kk so..#garaugraucontest.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa kofi uku
  2. Wake kofi biyu
  3. Gishiri
  4. Farin maggi
  5. Yaji
  6. Mangyada
  7. Salad
  8. Tomatir
  9. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki jika wake yasan jiki..,sai ki daura tunkuya a kan wuta kisa ruwa indan ya tafasa sai ki zuba wake inda ya fara dahuwa sai ki wanke shinkafa ki zuba ki saka gishiri da farin maggi ki rufi ki barshi har ya hadu ruwan ya totse shikenan wake da shinkafa ta hadu..

  2. 2

    Sai ki yanka tomatir da albasa da salad ki hada yanda kk so..amma kar ki saka kanwa indan kinason wake ya dahu da wuri toh ki yanka albasa kawai..na hada da kunu zaki mai sanyi...Allah ya bamu saa...

  3. 3

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Shamsiya sani
Shamsiya sani @cook_16332845
rannar

sharhai

Similar Recipes