Papaya Banana smoothie

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines) @cook_12463134
Kaduna State

This smoothie is very delicious I took 2 cups and still want some more

Papaya Banana smoothie

This smoothie is very delicious I took 2 cups and still want some more

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Gwada (papaya) quater
  2. Banana biyu
  3. Sugar yadda kikeso
  4. Madarar gari 3Tbsp ko yadda kikeso, vanilla flavour
  5. Kankara, ruwa inda bukata

Cooking Instructions

  1. 1

    COOKING IS LOVE MADE VISIBLE
    *fyazil's Cuisines*
    *PAPAYA BANANA SMOOTHIE*

    Ki yanka gwada ki cire 'ya 'ya ki yanka ta kanana kisa a blender, ayaba itama ki yanka ta kisa a blender, kisa Madarar gari 3 spoon ko yadda kikeso, ice cubes, sugar yadda kikeso, ruwa kadan inda bukatar hakan sai vanilla flavour. kiyi blending insu in yayi smooth saiki yi serving. Asha Lafia

  2. 2

    Wannan juice yanada dadi sosa Sai kun gwada.

    In bakida ice cube kisa ruwa daidai yadda kikeson kaurin ta kiyi blending kisa a fridge in yayi sanyi asha.

    *fyazil's tasty bites*
    *IG_fyazilmkyari_007*

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
on
Kaduna State

Comments

Similar Recipes