Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Milk powder (2 table spoon) in baki da ita basai kin saka ba..
  2. 4 cupflour
  3. 1 cupOil
  4. 2 spoonMilk powder

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki dak'a sugar d'inki har Sai yazama gari Sai ki hadashi da flour da milk powder kijuya kisa flavour inbaki da milk powder in baki da flavour dinma ki hakura Sai ki juye mai d'inki aciki ki mitsetseka sosai Sai kisamu d'an karamin cokali mai Kamar ball ki zuba kantu ki zuba kwabin girebar ki dinga zubawa kina cirewa..

  2. 2

    Zaki sak'a farar takarda a abun gashinki sai ki jira girebar kisaka ki d'an yayyafa ruwa Dan k'adan sai ki gasa kada ki bari yayi baki da zarar k'in ga yadanyi kalar sai ki cire idan yafito daga oven din zakijishi da laushi Kamar zai ruguje to kada ki damu yana shan iska yake hadi jikinsa yayi tauri..idan kuma kikaye nesa dashi zai kone....urs Nana Diso

    Please ba'a saka mata ruwa!!! Oil kawai ake saka mata

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Deejarh berver
Deejarh berver @cook_12476657
on

Comments

Similar Recipes