Fish pepper soup 2

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) @cook_12493466
Kano

Fish pepper soup recipe 2 inason kifi arayuwa,domin inajin dadin cin kifi

Fish pepper soup 2

Fish pepper soup recipe 2 inason kifi arayuwa,domin inajin dadin cin kifi

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kifi
  2. Attaruhu
  3. Oil
  4. Albasa
  5. Citta nd masoro
  6. Maggi
  7. Curry
  8. Irish potato

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke kifin ki tas,saiki sa maggi curry,spice,gishiri,ki hada ajikin kifin,saiki zuba acikin colender ki barshi y bushe,inya bushe saiki soya sama sama

  2. 2

    Ki jajjaga attaruhu,albasa,ki zuba mai acikin tunkunya,ki yanka albasa ki bari y soyu,saiki zuba jajjagen attaruhu,da albasa,kisa curry,maggi,thyme ki bari su soyu

  3. 3

    Saiki dauko ruwa ki zuba,ki zuba dafaffen dankalinki wanda kika dafa daban ki rufe,inya tafasa,saiki dauko kifinki ki zuba ki bari y dawu saiki sauke

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
on
Kano
I love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes