Gas meat

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) @cook_12493466
Kano

#kanostate inason gas meat,matuka 😋😋

Gas meat

#kanostate inason gas meat,matuka 😋😋

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Naman sa mara kitse
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Garin kuli kili
  5. Mai
  6. Maggi
  7. Citta dakakkiya
  8. Masoro da kakke
  9. Spices
  10. Koren tattasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki samu nama mara kitse,saiki yankashi kanana,da tsayi,saiki wanke ki zuba acikin tukunya ki zuba ruba ki rufe ki bar namanki y dawu

  2. 2

    Bayan y dawu saiki zuba mai,ki yanka albasa da yawa ki zuba kisa garin kuli kuli,saikisa maggi,ki daka citta, da yawwa,masoro ki zuba ki jajjaga attaruhu kadan ki zuba ki juya,saiki yanka koren tattasai ki zuba,saiki zuba soya soucesaiki kara ruwa acikin namanki ki rufe ki barshi y karasa da wuwa saiki sauke 😋😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
on
Kano
I love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes