DUBLAN (in modern way)

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano

(DUBLAN)is a delicious traditional snacks which hausawa's use it in GARA,gara is taking place after wedding ceremony of hausawa's.

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. 3 cupsflour
  2. 1 tbspsugar
  3. 1 tspbaking powder
  4. 6 tbspveg oil
  5. Water as required
  6. Oil for frying
  7. Halfcup sugar,1 lemon then lil water
  8. Kantu da habbatussaudah

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki tankade flour dinki ki zuba a bowl mae tsafta wanda zaki kwaba

  2. 2

    Kisa baking powder

  3. 3

    Kisa sugar ki juya sosae su hade

  4. 4

    Sannan kisa veg oil dinki

  5. 5

    Kisa ruwa kiyi making soft dough kamar hka

  6. 6

    Sannan kiyi rolling dinshi ki yanka da fadi da tsaho kamar hka

  7. 7

    Sannan ki ninka kamar hka

  8. 8

    Sae kisa cutter ki yanka sirarah kamar hka

  9. 9

    Sannan ki bude kamar hka

  10. 10

    Ki dakko daya side din kisa hannu ki danne da dayan kamar hka

  11. 11

    Sannan ki lankwashe dayan shima ki manne duka

  12. 12

    Zakiga y baki shape kamar hka

  13. 13

    Ki dora oil a wuta yayi zafi sannan ki soya

  14. 14

    Idan yayi golden brown saeki tsame

  15. 15

    Nan gashi mun gama suya

  16. 16

    Then sugar syrup;muna bukatar sugar,lemon tsami rabi da ruwa madaedaeci

  17. 17

    Zaki dora a wuta ki zuba ruwa madaedaeci ki matse lemon tsamin kita juyawa harya narke sannan ki sauke

  18. 18

    Saeki dinga saka dublan dinmu da muka soya acikin sugar syrup din ki juya sosae sannan ki cire

  19. 19

    Ga plates dinmu da bowls da zamu saka dublan da kantu da habbatussaudah na garnishing

  20. 20

    Our DUBLAN is ready 💃💃💃

  21. 21

    Enjoy 😍😍

  22. 22

    Hmmmmm😋😋 I luv d taste

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments (5)

Written by

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
on
Kano

Similar Recipes