Kunun gyada and shinkafa #contest

Maryam AMK
Maryam AMK @cook_13831736
Bauchi Azare

Kunun gyada nd shinkafa is one of my fevourite. I will share my recipe with you

Kunun gyada and shinkafa #contest

Kunun gyada nd shinkafa is one of my fevourite. I will share my recipe with you

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1 cupShinkafar tuwo
  2. 1 cupGyada
  3. Sugar yanda kike bukata
  4. 1Madara peak taruwa
  5. Kamu kadan

Cooking Instructions

  1. 1

    Ga ingredients din

  2. 2

    Zaki Dan soya gyadarki sama sama saboda tamiki saikin barewa saiki hada da shinkafar ki wanke kijika kamar 30 minute saiki blanding

  3. 3

    Kitace sosae kamar haka

  4. 4

    Saki daura tukun a wuta low heat kijuye

  5. 5

    Kiyita gauraya wa sabida kar shinkafan yayi kulli

  6. 6

    Harsai kinga yadanyi kauri kamar haka

  7. 7

    Saiki sauke kibarshi yadansha iska kamar 5minute saiki zuba kamunki kadan kigauraya sosai

  8. 8

    Saiki saka sugar da madararki kigaura

  9. 9

    Ready to serve

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam AMK
Maryam AMK @cook_13831736
on
Bauchi Azare

Similar Recipes