Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 3 cupsflour
  2. 1tblespn butter
  3. 1tble spn baking pwdr
  4. 2eggs
  5. miced meat
  6. spices
  7. curry
  8. seasonig
  9. onion
  10. garlic
  11. veg oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki zuba flour a bowl kizuba butter, salt, egg, baking powder ki kwaba ki aje a gefe for 20 mins

  2. 2

    Ki dora pan kisa oil kisa albasa ita dan soyu ki zuba naman kisa seasoning da spices kiyi greating din garlic da tarugu kizuba

  3. 3

    Kicigaba da juyawa harse ruwan ya kone seki sauke kidauko daugh din ki murza

  4. 4

    Seki fitar da round shape kizuba fllng ki rufe ki danne da fork inkuma da cutter zaki amfani duk daya ne

  5. 5

    Inkin gama ki soya a mai

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Haleemah Tijjani Salis
Haleemah Tijjani Salis @cook_13902191
on
kano

Similar Recipes