Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki yanka alayyahu ki wanke ki aje gefe

  2. 2

    Ki jajjaga kayan tarugu da tattasai, sai ki soyasu da manja

  3. 3

    Sai ki zuba ruwa,nama da kabewar kibarsu ya dahu.sai kisa maggi da gishiri da kayan yaji

  4. 4

    Bayan ya dahu sai ki dan munmurza da tsokalin

  5. 5

    Sai ki zuba alayyahu da albasa ki rufe ya sulala karkibari ya dahu sosai

  6. 6

    Enjoy😋

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
on
Sokoto State

Comments

Similar Recipes