Pancake

Mrs Maimuna Liman
Mrs Maimuna Liman @cook_13862343
Suleja

Very simple n easy to make.

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. 2 cupsflour
  2. Sugar
  3. 1 teaspoonbaking powder
  4. Butter(quarter simas)
  5. 1egg
  6. Water

Cooking Instructions

  1. 1

    Tankade flour a roba a zuba baking powder aka a zuba sugar a gauraye su.

  2. 2

    A narkar da butter a zuba a kai a fasa kwai a kada shi a zuba a kai a hada a gauraya su duka,sai ana zuba ruwa ana gauraya su har sai sun hade duka yayi smooth,amma kar yayi ruwa sosai kuma ba kauri ba.

  3. 3

    Sai a samu nonstick pan a daura shi a wuta amma kar wutan yayi yawa idan ya dau zafi sai ana zuba wannan kwabin aciki,idan yayi sai a juya dayan side din ma.

  4. 4

    Note:ni ban soya da mai ba,wannan butter da na kwaba dashi ya wadatar,amma idan kinaso zaki iya saka mai kadan a pan din sai ki soya shi.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Mrs Maimuna Liman
Mrs Maimuna Liman @cook_13862343
on
Suleja

Similar Recipes