Gari Da Sugar 😉😋

Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
Jigawa State

Ina matuqar son gari da sugar da gyada sosai 😋bare ma ace ina kwadayi da yamma 😉 #girkidayabishiyadaya

Gari Da Sugar 😉😋

Ina matuqar son gari da sugar da gyada sosai 😋bare ma ace ina kwadayi da yamma 😉 #girkidayabishiyadaya

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Farin gari
  2. Sugar
  3. Madara
  4. Gyada mai gishiri
  5. Ruwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki zuba gari a bowl sai kisa ruwa ki wanke shi, gashi kamar haka

  2. 2

    Sai nasa ruwa na zuba Madara

  3. 3

    Na kawo suga day day buqata nasa

  4. 4

    Na zuba gyada na juya sosai

  5. 5

    Shikenan sai shaa 😋😋😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
on
Jigawa State
Tasty food is what I love cooking and sharing with my family and friends. Believe in yourself if I can do it you can do it better.🤗
Read more

Comments

Similar Recipes