Fanke

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) @cook_12493466
Kano

Fanke mai kamar funkaso 😀

Fanke

Fanke mai kamar funkaso 😀

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupfulawa
  2. 2Madarar gari babban cokali
  3. 1/2sugar
  4. 1 Tspyeast
  5. Mai
  6. Ruwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu ruwan duminki saiki zuba yest saiki juya ki bashi 5mint inmai kyaune zakiga y tashi,Saiki dauko fulawa ki zuba sugar madara ki juya sosai,Saiki zuba ruwan yeast dinki ki juya ko ina y hade saiki bugashi sosai,anason kwabin yay kamar funkaso,saboda karya sha miki mai,saiki ajiye arana ko guri mai dumi y tashi bayan,yatashi saiki dora mai akan wuta inya soyu saiki ringa gutsuro kwabinki kina wuda tsakiyar kwabin da hannunki saiki sa acikin mai y soyu inya soyu saiki juya daya barin inya

  2. 2

    Saiki kwashe acikin colender kibarshi maiya tsane

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
on
Kano
I love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes