Simple Spaghetti and bean

4 cooks are planning to make this
samiraAhmad
samiraAhmad @cook_12641685
Abuja
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki jajjaga taruhu da albasa

  2. 2

    Sai kisa oil awuta bayan yayi zafi sai ki zuba jajjagin kayan miyarki ki soya sama-sama

  3. 3

    Bayan ya soyu sai ki tsada ruwan girkin kisa maggi

  4. 4

    After ruwan ya tafasa sai ki wanki waki ki zuba

  5. 5

    Bayan waki yayi laushi sosai sai kisa spaghetti da fry chicken, slices onion su kara dahuwa tare

  6. 6
Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

samiraAhmad
samiraAhmad @cook_12641685
on
Abuja
2 /1/1990
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes