Edit recipe
See report
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanki wanki kayan miyarki sai kiyi blending nasu

  2. 2

    Ki wanki kifi da ruwan zafi

  3. 3

    Sai ki dauko put ki zuba kayan miyar ki daura awuta kisa fish Har ruwansu ya tsotsi

  4. 4

    Kisa maggi,oil ki juya kibasa kamar minti 5 sai kisa curry ki sauki

  5. 5

    Ki dauko roba ki yanka plantain ki zuba a put kisa Ruwa kadan "sai ki dafa kar a cika wuta

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

samiraAhmad
samiraAhmad @cook_12641685
on
Abuja
2 /1/1990
Read more

Similar Recipes