Spaghetti and beans jallof

Umman Ameer and Amarr
Umman Ameer and Amarr @Sadiya0025
Nigeria , Sokoto

Food folio challenge #

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Spaghetti
  2. Beans
  3. Palm oil
  4. Oil
  5. Tatashe
  6. Tarugu
  7. Albasa
  8. Garlic
  9. Seasonings
  10. Allayahu
  11. Kifi /Nama

Cooking Instructions

  1. 1

    Firstly,zakisamu wakenki mekyau kitsinceshi kiwanke kixuba a tukunya kixuba ruwa sai kidafashi ya dahu but ba sosaiba saiki sauke ki ajiye a gefe.

  2. 2

    Den saiki dauko wani tukunya kidora akan wuta kixuba manja da mai kiyanka albasa idan yasoyu sai ki xuba jajaggen kayan miya.

  3. 3

    Idan ya rage ruwa sai kizuba seasoning da curry idan kinada nama sai ki saka kidan soya sai ki xuba ruwa.

  4. 4

    Idan ruwan yatafasa sai kikawo spaghetti dinki kixuba kikawo yankakiyar albasanki ki zuba kijuya kikawo dafafen wakenki kizuba idan kinada kifimah saiki xuba kijuya kirufe tukunyar kibashi kamar 10 minutes saikikawo yankaken allayahu kixuba sai ki sauke akan wuta kibarshi ya dan Tirara shikenan.note idan kikayishi da dan ruwa kadan yafi dadi.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Umman Ameer and Amarr
on
Nigeria , Sokoto
I am sadiya umar magaji by name living in sokoto state (my cooking is my pride)
Read more

Similar Recipes