Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Couscous
  2. Albasa
  3. Attaru
  4. Maggie
  5. Curry
  6. Cumin seeds
  7. Black pepper
  8. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Kizuba mai a pot saikisa albasa da attaru dagaba daya ingredients dinki kisoya su sama sama sai ki zuba ruwa akan su inya tafasa

  2. 2

    Saiki zuba couscous dinki saiki rage wuta kirufe inyayi saiki sauke.note shi couscous bayasan ruwa dayawa kuma baa cika mishi wuta shiyasa zakuga wasuma jikashi suke da tafasashe ruwan zafi.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Suraj
Fatima Suraj @cook_14110697
on

Comments

Similar Recipes