Toasted awara

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano

#kanostate ga dadi ga rashin shan mae wannan wata hanyace ta musamman barema ga masu ulcer.

Toasted awara

#kanostate ga dadi ga rashin shan mae wannan wata hanyace ta musamman barema ga masu ulcer.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Awara kamar yanka 8 hka
  2. 4eggs
  3. 2Attaruhu
  4. 1medium onion
  5. 2maggi cubes
  6. Spring onions
  7. Curry,thyme da spices
  8. 2 tspbutter

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki dagargaza waran ki fasa kwanki aciki kisa maggi, curry, thyme, da spices dinki da attaruhu, albasa da lawashi saeki juya sosae su hade

  2. 2

    Ki shafa butter a toaster dinki tayi zafi sannan ki zuba hadin kamar hka ki rufe

  3. 3

    Zaki duba kiga ko tayi idan batayi ba saeki kara rufewa

  4. 4

    Nan ga toasted awararmu tayi saeki cire daga toaster din

  5. 5

    Domin karin bayani

  6. 6

    The taste is hmm😋😋😋😍

  7. 7

    Enjoy with your delicious kunun tsamiyah😍❤

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
on
Kano

Comments

Nabeelah
Nabeelah @cook_14326079
To a bamu recipe na yin awarar shi kanshi

Similar Recipes