Share

Ingredients

  1. Boiled egg
  2. Wake
  3. Taruhu
  4. Albasa
  5. Tattasai
  6. Curry
  7. Onga

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke waken ki ki gyara shi sai ki zuba taruhu albasa tattasai kiy blending yayi laushi, sannan saiki xuba duka kayan hadin curry maggi onga dss

  2. 2

    Idan kika hada qullunki na moimoi saiki tafasa qwan ki ya dahu, sannan zaki zuba qullunki a kowa ne container kamar Rabi saiki saka Qwai daya a tsaye ki jerasu kisa ruwa kamar rabin qasan a tukunyan in ta dahu saiki Cire ki yayyanka alalen rabi rabi sai yabaki wannann design #ayyush

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
on
Jigawa State Nigeria

Comments

Similar Recipes