Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

5 minutes
6 servings

Cooking Instructions

5 minutes
  1. 1

    Zaki samu coconut dinki ki yayanka sannan kiyi greeting wata ki ajiye a gefe saiki dauki wadda kika yayanka ki zuba a blender ki markada ki tace ruwan sai ki zuba a bowl saiki kawo garin corn flour dinki ki zuba a cikin ruwan kawakwar nan da kika tace saiki dama kamar yadda ake kunu saiki samu ruwan zafinki tafasasshe sai ki zuba ki dama kamar kunu Bayan kin gama damawa saiki zuba milk dinki ki dama ya damu sai ki sa coconut flavor dinki sai ki zuba coconut din da kikai greeting akai

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mk classy Delish
Mk classy Delish @cook_14348146
on

Comments

Similar Recipes