Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Yam
  2. egg
  3. Meat
  4. Onions
  5. Tomatoes
  6. Spices
  7. Seasonings
  8. Oil for frying
  9. Salt
  10. Sugar

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki fere doya ki yanka shape din da kike so ki zuba a tukunya kisa ruwa ki zuba curry kisa sugar da salt ki rufe ta tafasa ki juye a siever

  2. 2

    Ki dora mai a pan idan yayi zafi ki ki fasa kwai sai kina tsoma doya kina soyawa a mai me zafi idan ya soyu ki juya dayan gefen ma ya soyu sai ki kwashe

  3. 3

    Ki zuba mai a pan ki zuba jajjagen kayan miya ki zuba naman.ki da kika tafasa ki yayyanka a tsatstsayen kisa seasonings da spices dinki ki gauraya har yayi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
on
Jos

Comments

Similar Recipes