Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Rice
  2. Palm oil
  3. Kayan miya
  4. Maggi
  5. Onga
  6. Spices of ur choice
  7. Alayyahu
  8. Salt

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko xakiyi parboiling shinkafar ki d salt sai ki tsane ta a colander

  2. 2

    Ki dora pot dinki a wuta kiyi grating kayan miyan ki ki xuba kisa maggi onga n spices ki juya sosai

  3. 3

    Sai ki dauko shinkafar ki ki xuba a ciki ki juya

  4. 4

    Ki yanka alayyahu d albasa ki wanke ki xuba a ciki sai ki rufe ki barshi ta karasa turaruwa sai ki sauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mumeena's Kitchen
Mumeena's Kitchen @cook_13833838
on
Kano

Comments

Similar Recipes