Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

40-45 minutes
8serves
  1. Rice
  2. Yam
  3. Yellow food colour
  4. Tatasai
  5. Attarugu
  6. Albasa
  7. Tomatoes
  8. Maggi
  9. Curry
  10. Salt

Cooking Instructions

40-45 minutes
  1. 1

    Ki Dora ruwa a wuta idan ya tafasa ki wanke shinkafa ki zuba ki barta tadan dahu na minti 20 saiki tace kisake zuba mata ruwa Wanda zai dafata kada yayi yawa sannan kisa yellow food colour ki juyata sosai ta juyu saiki sa Dan gishiri ki rufe idan ta dahu ki kwashe.

  2. 2

    Sannan ki sake Dora ruwa a wuta tukunyar idan ya tafasa ki fere doya ki zuba kijira dahuwarta, idan kinda fork king a ya shige to ta dahu kisa Dan gishiri kadan.

  3. 3

    Ki gyara kayan miya ki nikasu kisa mai a wuta ki soya su, idan sun soyu ki zuba a saman shinkafa da doyarki aci dadi lapia.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
on
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Read more

Comments

Similar Recipes