Cooking Instructions
- 1
Kiwanke wakenki kimarkado kisa a huta idan yadahu sosea seakisa ruwan tsami zakiga kullin yana hadewa guru daya idan yagama hadeajikinsa seaki kwashe a abintata ki barta ta tsane seaki juyeta a roba zakiga ta dunkule
- 2
Daganan seaki yayyankata kisata aruwan maggi da gishiri
- 3
Daman kinsa manki a huta yay zafi seaki soyata kici da yaji
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
Wake da shinkafa with mai da yaji da maggi Wake da shinkafa with mai da yaji da maggi
Wake da shinkafa is my favourite food M's Treat And Confectionery -
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6678331
Comments