Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Kisa ruwa a wuta idan yatafasa saiki zuba spaghetti ki dafa na 15-20mins saikinema kwando Kiwanke taliyarki da ruwan xafi ki tsane a kwandon

  2. 2

    Kiyi grating kayan miyanki, kisa mangyada a tukunya Idan yayi xafi saiki zuba kayan miyanki kisoya Idan ta soyu Kisa seasoning da curry ki qara soyawa saiki sauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Husna kubau
Husna kubau @cook_13844077
on
Kaduna

Comments

Similar Recipes