Ilov indome

halima shehu amuma @cook_14396568
Cooking Instructions
- 1
Ki dafa indome tafasa daya
- 2
Ki fasa eggs dinki ki zuba albasa ataruhu
- 3
Add maggi curry and some paper
- 4
A juyasu su hadu d juna kmr hk
- 5
Add indome ajuya itama
- 6
Ki daura fan dinki a wuta kisa mai in yayi zafi ki zuba
- 7
In ya soyu ki juya dayan barin shima ya suyo a rage wuta
- 8
Shi k nn sai ciii
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
Dambu mai hadin kayan lambu Dambu mai hadin kayan lambu
girki daga mrs jarmeel kitchensadiyanuhumuhammad
-
-
-
Flour masa(wainar fulawa)mmn khaleel's kitchen Flour masa(wainar fulawa)mmn khaleel's kitchen
#jigawastate Mmn Khaleel's Kitchen -
-
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
-
Bread rolls with fried egg Bread rolls with fried egg
#Breakfastideacontest M's Treat And Confectionery -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6720891
Comments