Vanilla cake without oven

Chef Uwani.
Chef Uwani. @cook_14144607
Kano State, Nigeria

#kanostate Don't have oven and you want to bake???

Vanilla cake without oven

#kanostate Don't have oven and you want to bake???

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

2 servings
  1. 5eggs
  2. 1 cupsugar
  3. 1 teaspoonbaking powder
  4. 1 teaspoonvanilla essence
  5. 3 teaspoonoil
  6. 1 cupflour

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki fara raba kunduwar Kwai dga farin.

  2. 2

    Ki amfani da electric mixer ki ta kada farin Kwan har sai Yayi laushi Yayi fari Yayi kumfa ya kara yawa. Ki ajiye a gefe.

  3. 3

    Ki Kada kwanduwar Kwan Itama ta kada sosai. Ki zuba sugar Shima kin Kada har sai komai ya hadu.

  4. 4

    Ki zuba baking powder da vanilla essence ko extract da mai Ki juya su sosai su hade.

  5. 5

    Ki dinga zuba flour da Kadan Kadan kina juyawa da mixer ko kuma da scapula ko ina ya hade.

  6. 6

    Ki dauko farin Kwan nan da kika Kada ki hade su ku juya a Hankali..

  7. 7

    Ki samu tukunya ki dora akan wuta...ki dauko kwanon Gashi ko kwanon silver ko plate na silver Ki Kifa shi a cikin tukunyar. Ki tabbatar a tsakin tukunyar da abinda kika Kifa akwai gap

  8. 8

    Ki dauko kwanon baking Dinki (baking pan) Ki raba kullin gida 2. Ki dora kwanon Gashi akan murfin. Ki rufe tukunyar ruf. Ki samu kyalle Ki rufe saman tukunyar. Ki rage wuta medium Ki barshi ya gasu. Ki amfani da tsinke sakace ko wuka ki cokali Dan jin ko ya gasu.

  9. 9

    Aci dadi Lafia 💞

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef Uwani.
Chef Uwani. @cook_14144607
on
Kano State, Nigeria
Cooking is fun... Homemade is the best...
Read more

Similar Recipes