Ingredients

30minutes
2serves

Cooking Instructions

30minutes
  1. 1

    Dafarko zaki gyara kifi ki sa masa gishiri da tafarnuwa da maggi ki soyashi saiki ajiye a gefe. Sannan ki gyara kayan miyar ki jajjaga kisa agefe sannan ki dauko attarugu da albasa ki jajjaga ki sa a fry pan kisa mai da maggi ki soya ki tsoma kifin a ciki ki jujjuya su ya hau ko INA,

  2. 2

    Sannan ki dauko jajjagen kayan miyanki ki zuba a tukunya kisa mai ki soya saiki tsaida ruwa idan ya soyu, saikisa maggi da gishiri sannan ki kankare Karas ki zuba ki yanka green beans ki zuba sannan ki jira ya tafasa idan ya tafasa ki zuba makaroni ki yanka albasa ki zuba.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Written by

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
on
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Read more

Similar Recipes