Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. Mae
  4. Kayan miya
  5. Kayan hadin
  6. Curry

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki per boiling din shinkafanki da wake

  2. 2

    Kayan kinyi sae ki sa Mae a tukunya kisa kayan miyan ya soyu

  3. 3

    Saeki tsak da ruwa bayan ki tsak saeki barshi ya tafasa bayan ya tafasa saeki sa kanyan hadin ki saeki sa shinkafan ki da waye ya dafu

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummusulaim Muhammad kabir
on
Bauchi

Comments

Similar Recipes