Cooking Instructions
- 1
Dafarko kiyi grating din kayan miyanki kisoya mai inyai zafi kijuye kayanmiyan susoyu seki tsaida ruwa kirufe tukunya ta tafasa sekijuye macaroni kisa albasa kisa maggi onga curry kijuya kibarta tadahu shikenn kingama.
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen
#northernsoupcontens Mmn Khaleel's Kitchen -
-
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6908884
Comments