Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Sugar
  2. 3eggs
  3. 1 tbsbaking powder
  4. 1 tbssalt
  5. 1 cupmilk
  6. 1&1/4 cup flour
  7. 5 tbsmelted butter
  8. Nutella

Cooking Instructions

  1. 1

    A fasa kwai a cire kwanduwar daban farin daban

  2. 2

    A samu bowl a zuba sugar da butter,a juyasu sosai,sai a zuba kwanduwar kwan asa vanilla extract,a juyasu sosai,a zuba madarar ruwa

  3. 3

    A samu kwano a zuba flour asa gishiri kadan da baking powder a jujjuya,sai a zuba akan wet ingredients a juyasu sosai

  4. 4

    A kada egg white din sosai a zuba akan hadin,a juyasu sosai

  5. 5

    A dora non stick pan akan wuta,amma kar a cika masa wuta da yawa,a zuba ludayi daya idan yayi za aga samansa yayi bula bula sai a juya daya barin in yayi brown a sauke

  6. 6

    Za a iya cinshi haka za a kuma ka iya saka abinda kakeso

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Ameena Abubakar
Ameena Abubakar @cook_14574562
on
Kano State
married,I just love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes